Tambarin TartilTartilRediyo kai tsaye

Sura Al'ikhlas: rubutu da fassarar ma'anoni

Sura ta 112 a Mushafi, ayoyi 4, tana farawa a shafi na 604.

Saurari karatuttukantaKaranta wannan surar a Mushafi tare da tafsiri‹ Sura Al'masadSura Al'falaq ›

بِسۡمِ ٱللَّهِ ٱلرَّحۡمَٰنِ ٱلرَّحِيمِ

1. "Ka ce: "Shi ne Allah Makaɗaĩci."

2. "Allah wanda ake nufin Sa da buƙata."

3. "Bai haifa ba, kuma ba a haife Shi ba."

4. "Kuma babu ɗaya da ya kasance kini a gare Shi

Fassarar ma'anoni: Hausa Translation - Abu Bakr Jumi, bugu na 1.2.2, an wallafa ta daga QuranEnc.com ba tare da wani canji ba. (QuranEnc.com)

Fassara tana isar da ma'anonin Alƙur'ani ne kawai; ba ita ce Alƙur'ani kansa ba. Alƙur'ani shi ne rubutun Larabci da ke sama.

Saurari karatuttukantaKaranta wannan surar a Mushafi tare da tafsiri‹ Sura Al'masadSura Al'falaq ›