Tambarin TartilTartilRediyo kai tsaye

Sura Al'nasr: rubutu da fassarar ma'anoni

Sura ta 110 a Mushafi, ayoyi 3, tana farawa a shafi na 603.

Saurari karatuttukantaKaranta wannan surar a Mushafi tare da tafsiri‹ Sura AlkafirounSura Al'masad ›

بِسۡمِ ٱللَّهِ ٱلرَّحۡمَٰنِ ٱلرَّحِيمِ

1. Idan taimakon Allah ya zo da cin nasara.

2. Kuma ka ga mutane suna shiga addinin Allah, ƙungiya-ƙungiya.

3. To, ka yi tasbihi game da gõde wa Ubangijinka, kuma ka nẽme Shi gafara, lalle Shi (Ubangijinka) Ya kasance Mai karɓar tũba ne.

Fassarar ma'anoni: Hausa Translation - Abu Bakr Jumi, bugu na 1.2.2, an wallafa ta daga QuranEnc.com ba tare da wani canji ba. (QuranEnc.com)

Fassara tana isar da ma'anonin Alƙur'ani ne kawai; ba ita ce Alƙur'ani kansa ba. Alƙur'ani shi ne rubutun Larabci da ke sama.

Saurari karatuttukantaKaranta wannan surar a Mushafi tare da tafsiri‹ Sura AlkafirounSura Al'masad ›